Lambar Ujila

07030311110

Samun ingantacciyar lafiya ta tsaftatacciyar hanya daidai da zamani

Jama’a sun gwada, sun amince ds NovoMed ya zame musu abin dogaro, domin samun ingantacciyar lafiya , wanda ya kasance na farko a Nijeriya. NovoMed wata ƙungiya ce ta ƙwararrun likitoci daga ɓangarori daban-daban, waɗanda aka haɗu don taimaka wa marasa lafiya da magunguna da kuma shawarwari don magance matsalolin da suka shafi kiwon lafiya kowace iri ce.

Bangarori
Bangaren Magunguna 

A Harkokin Magunguna kuwa, kamfanin ya share hawayenku, don kuwa har gida zai kawo muku domin biyan buƙatarku a koda yaushe. NovoMed Pharmacy babban kamfanin magani ne a Nijeriya. A matsayinmu na babban kamfanin magani a Nigeria, muradinmu shi ne kawo mafita a harkar kiwon lafiya, don bayar da gudunmawa ga alumma domin su sami ingantacciyar lafiya.

Karin Bayani
Siyi Magani ta Yanar gizo
Yi Magana da Likitan Magani
Bangaren Kiwon Lafiya

Domin sake fasalin hanyoyin samun kiwon lafiya ta hanyar samar da cikakkiyar hanyar samun magunguna ingantattu, ta hanya mai sauƙi da arha, wadda za ta zama abin dogaro da kuma samun biyan buƙatu a kowane lokaci da ake buƙata. 

Karin Bayani
Ba Mu Fara ba
Game da mu

NovoMed babban kamfani ne wanda ya ƙware wajen samar da hanyoyin kiwon lafiya waɗanda suka yi daidai da zamani domin biyan buƙatun al'umma. Zuwa yanzu, mun samu ganawa da mutane masu yawa domin inganta kiwon lafiyarsu a kowanne sassa na faɗin Nijeriya. Ta hanyar ziyartar shagunanmu dake wurare mabambanta a faɗin Nijeriya da kuma shafukan sada zumunta na zamani.

NovoMed shi ne cikakken kamfanin na farko a fannin kiwon lafiya a Nijeriya, wanda ya ƙware a harkokin samar da kiwon lafiya ta hanyar yanar gizo, domin sauƙaƙa wa al’umma. A ɓangaren magunguna kuwa, magungunanmu na da inganci da sauƙi, babban burinmu shi ne, mu zama abin dogaro a zukatan al’umma a harkar kiwon lafiya da magani.

Karin bayani

Talk to a Doctor 

We care so much about you, your well-being, confidentiality, privacy, and time schedule. You can book an appointment, see a doctor, and receive medication through your phone or device in your comfort zone.

Book Appointment
Abin da al’umma ke faɗa a kanmu

Modern pharmacy with experienced pharmacists and quality products.

Abdulfatah Abutalib
Customer

This is one of the best pharmacies in Kano with hygienic and conducive environment.

Zubairu Dalhatu Malami
customer

Excellent Pharmaceutical outlet with high quality Drugs. Professional at its best. Also Sells varieties of quality personal care products. I recommend..

IKAWO O. EMMANUEL
customer

Amintattun Hulɗarmu,

Waɗannan su ne manyan abokan hulɗarmu.

Sababbi daga zauren mu

Ku biyu mu domin samun ilimin lafiya daga kwararru

Privacy Settings
We use cookies to enhance your experience while using our website. If you are using our Services via a browser you can restrict, block or remove cookies through your web browser settings. We also use content and scripts from third parties that may use tracking technologies. You can selectively provide your consent below to allow such third party embeds. For complete information about the cookies we use, data we collect and how we process them, please check our Privacy Policy
Youtube
Consent to display content from - Youtube
Vimeo
Consent to display content from - Vimeo
Google Maps
Consent to display content from - Google
Spotify
Consent to display content from - Spotify
Sound Cloud
Consent to display content from - Sound
Hausa
Cart Overview

Subscribe to our Newsletter

Go get updates on healthcare and fitness subscribe to our newsletter.